Wednesday, October 31, 2007

Tunatarwa Akan Azumi

Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yace Allah Madaukakin Sarki Yaace: "Dukkan Ayyukan dan Adam Nashine in banda Azumi, domin shi nawa ne kuma nike bada sakamakonsa"